Sharif Babiker

Sharif Babiker ( Larabci: ﺷﺮﻳﻒ ﺑﺎﺑﻜﺮ‎ ) Farfesa ɗan Sudan ne a Sashen Lantarki na Jami'ar Khartoum. Yana aiki a matsayin shugaban IEEE Sudan reshen sashe.


Developed by StudentB